Assalamu Alaikum
Ina mai farin cikin sanar daku zan cire littafin zuciyan da gwanin ta a Wattpad nan da kwana biyar. Wadanda suka fara karanta, suna da daman karasawa a cikin wadannan kwanakin.
Littafin zuciyan da gwanin ta labarin Soyayya ne da ya kunshi darasi akan irin alaqan da ke tsakanin samari da yan mata a wannan zamanin. Zan bar shafukan dandano. Then, za a same shi a farashin Naira 300 kacal a mahanja da shafin Arewabooks. Zan daura link in da zai Kai ku wurin lokacin da zan cire littafin. Nagode.