ummusalmabdulkaadir

Assalamu alaikum sister,ykk ya gida,Dan Allah ni sabuwa ce a Wattpad Kuma Ina son in rubuta littafi,bani da followers wlh shine nace ko akwai wani group haka ko wani association na marubuta Dan Allah ki Sanya ni,Ina so in samu mutanen da zasu motivating Dina in rubuta littafi na na farko, nagode 

AmalBello5

Na rantse da Allah na dade ban karanta book da yazo daidai da yadda nakeson labari ba irin wannan! Gaskia kinyi kokari sis, kuma naga kince book dinki na farko k nan, lallai gaba saimun sha karatu ba kadan ba, littafi babu gyara ko daya, littafi kaman Nina rubuta abunda nikeso, gaskia sis ur writing is PERFECT! wllh sai dai hassada, we LOVE U! 
          Amma fa TAHEER mugun tausayi yake bani wllh❤️

HaleematuSadiya22

@AmalBello5 wallahi tunda na karanta littafin DR TAHEER nakeso naqara karanta book dinta, saidai ban riqe sunanta ba,  sai kwanan baya na hadu da littafinta INA ZAN GANTA,  gaskiya ta iya littafi sosai, Allah yaqara basira
Reply

matazfatyma

Masha Allah ummu ashraf wannan book yayi masifar dadi wallahi bandan kince shine book dinki na farko bah da Babu wanda zaiyadda  ciwa shine na farko gaskia naji dadin novel dinnan yadda baki tunani wallahi yayi dadi sosai Allah yah kara basira da kaifin tunani da kuma zakin hannu 
          Allah ubangiji yah raya maki baby ashraf bisa ta farkin addinin musulunci ameen

AmalBello5

@matazfatyma Gaskia nima nayi mamaki danaga wai shine farkon novel dinta, k kinga tsatsan talent? Hmmm Allah shi Kara basira 
Reply