ayshart647

I just published "GABA KURA..." of my story "JUYI UKU". https://www.wattpad.com/1196550142?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ayshart647&wp_originator=Ylhl72tARqf0xDJTlOZR0eQKmL0oYh5Y5ikNBg5o79R4ZdMkOWDJZmFde7i0qc4pyu8ZRqTuraptqRi%2BCMY4UimxZgvkGlZvb6KvPCihLWU1Z%2Fy3oluNc1B6czQMNgX9
          
          
          Numfashina sai daɗa hauhawa yake, tare da ankar da ni idan ban yi gaggawar kai masa ɗauki ba yana daf da gazawa.
          
          Abin da ba zan so faruwar haka ba. Ko da rayuwata za ta aje na fi son sai na warware saƙaƙƙiyar saƙar da na jefa kaina. 
          
          Idan na yi waiwaye adon tafiya ga yadda rayuwata ta kasance a baya sai na ga wannan iftila'in mai sauƙi ne, daga cikin jerin gwanon shafukan mummunar ƙaddarar da ke dabaibaye da...
          
          
          *KUBI WANNAN LINK DOMIN CI GABA.*