Assalamu alaikum dafatan anyi sallah lafiya? Allah ya karb'i ibadunmu baki d'aya. Kamar yanda naso inci gaba da kawo maku sauran labarin na sake reshe hakan bazata samu ba saboda zan fara exam week din nan. Dafatan zaku yi min addu'a, tare da cigaba da yimin uzuri kaman yanda kuka saba.