Assalam Alaikum Dear Bibilicious Freaking Fans
Muna lafiya? Ya shirin Azumi?
Kasancewar k’aratowar Ramadan na sauke duk wani Novel dina don mu samu yin Ibada da kyau.
Da yawa muna kuskuran Shagala da karatun littatafai hausa lokacin ramadan.
Ina tunasar da mu da mu yi amfani da lokacinmu wurin karatun Qurani mai girma da tasbihi.
Allah ya sa mu fara mu gama Azumi lafiya
Allah ya nuna mana karashen cutar corona virus
InshaAllah zan dawo da novels din bayan Ramadan.
Nagode