aishayamelaishayamel
Slm barka da safiya da fatan kina lafiya Dan Allah bilkisu ki taimaka ki idasa mana labarin kas aitattun mata wallahi ko arewabooks kika dorashi inda ake saidawa zamu siya munyi shekaru har nawa muna son ki idasa labari Nan nida Yan uwa na da aboakanan arziki har yau shiru Dan darajar Allah ki idasa mana labarin nan sister mun gode kwarai Allah ya kara basira