
mammyAfreen
Link to CommentCode of ConductWattpad Safety Portal
Assalamu Alaikum, dear amazing Wattpad readers, na zo maku da labarin soyayya Mai zafi da Kuma sanyi, "BUGUN ZUCIYA TA ' KU ZO KU KARANTA CAKWAKIYAR SOYAYYA, YANA son kanwarta Kuma ita ya aura, Amma Kuma a duk lokacin da ya ga yayarta wadda suke uba D'aya sai zuciyar shi ta buga akanta, a takaice dai yayar matar shi wadda suke uba D'aya ita ce BUGUN ZUCIYAR shi. Kada ku bari a wuce ku, in Sha Allah ba zakuyi Dana sanin karantawa ba Just follow me and enjoy reading, kyauta ne Babu ko sisin ku, illa buk'atar kuyi vote da comment ku Fadi ra'ayin ku akan labarin https://www.wattpad.com/1366152541?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=mammyAfreen&wp_originator=Zh544Pa2x3AnWkkNonjLxIb84WrVMLpdd9lEN72qF5U2%2F3uuQg0dCRQ%2BmTF31IPxSSuI7yy6ATtGU4SojxLv38LuGsUMjIBah7wijFSU3W7Ev9avA6YGmi1qn9HybVS%2F