cutyfantasia

“ALFARMAR UWA” is going to hit you soon…
          	

cutyfantasia

WACECE NI!!!
          
          
          
          Wacece ni labari ne akan matashiyar da ta taso cikin wata irin rayuwa mai ďaure kai da jan hankali. Ba abun mamaki bane idan kishiyar mahaifiyar mutum ta tsane shi amma mahaifiyar kanta ta nunawa ďanta tsantsar tsana da tsangwama da kyara abun ban mamakin gaske ne! Ko wani dalili yana sa uwa ta tsani ýarta? Wanne dalili ne wannan da zai iya juya matsananciyar soyayyar da uwa ta ke yi wa ýarta ta koma kiyayya zalla? Ita kuma ýar wacce irin rayuwa zata yi? Wanne irin kalubale zata fuskanta? Wanne irin hali zata shiga kuma ya za'ai ta warware wannan kullin? Wa zai bata amsar wannan tambayar mai nauyi? 
          
          Duka amsoshin ku suna cikin labarin WACECE NI wanda zai zo muku nan ba da daďewa ba. Ku biyo ni cikin labarin Ihman ku karkaďe kunnuwanku kuji dalilin da ya sanya Inna take wa Ihman kiyayya mai ban mamaki da halin da Ihman zata shiga da kuma yanda za'ai ta warware kullin da yake cikin rayuwar ta ta gane WACECE ita? 
          
          Littafin kyauta ne votes ďinku da comment kawai nake bukata.
          
          
          
          
          
          so, due to some personal reasons, i would not be able to publish HABIBUL QALB online a halin yanzu, sai zuwa wani lokacin Insha Allah! saboda haka zanyi replacing din shi da WACECE NI! dafatan hakan ba zai zama matsala a gare ku ba? Da yardar Allah zan fara posting ranar 1st of september.

hharisuisyaku

@cutyfantasia ya Allah kasa mudace
Reply

cutyfantasia

Assalamu Alaikum my dear readers!
          Da farko i want to thank you for your love and support through out the journey of Hausa Arab, every vote every comment means alot to me and i’m so grateful you appreciate my work! 
          
          cikin taimakon Allah mun kawo karshen part2 din labarin saura 3episodes or less mu kammala, So my next story is “HABIBUL QALB” which has the highest vote! i’ve published the trailer it’s there on my profile! Please go and show some love to my baby work, i need your comments and views, if you have experienced anything that’s related to the story line please you are welcome to come and share it with me, i will gladly add it to the story, as it is based on True life! 
          
          Insha Allah it is going to be helpful,educative and entertaining! please go through it and let the comments flow! jazaakumullah khair as you do so!
          
          
          yours truly, 
          Cutyfantasia
          Ma’asslam!