eedatou

Cikin litattafaina Aradu inada bakandamiya wanda nake jin zuciyata na sanyi duk sanda naci karo dashi a wattpad.
          	     Tun lokacin da nake typing na kan jini cikin farin ciki, yanayi mai dadi, ko ina cikin damuwa nakan jini wasai. Lol shine favourite d'ina domin i cherish me...........

eedatou

Cikin litattafaina Aradu inada bakandamiya wanda nake jin zuciyata na sanyi duk sanda naci karo dashi a wattpad.
               Tun lokacin da nake typing na kan jini cikin farin ciki, yanayi mai dadi, ko ina cikin damuwa nakan jini wasai. Lol shine favourite d'ina domin i cherish me...........

eedatou

Assalamualaikum masoyana, Ina mai hakurin sanar muku cewa bisa nazari da tunani na canja sunan sabon novel dina wanda a da na saka taken BA WAYON MU BANE!!  zuwa JINCIN MU MUTUNCIN MU wanda Ni eedatou yanzu haka na aje page daya a wattpad.
               Kuyi vote da comment idan kuna bukatan cigaban wannan kayataccen tabarin, salon daban yake da dukan litattafaina i assure u zakuji dadinsa fiye da littafin RAYUWAR SUMAYYAH, WAYE MACUCI( SUHAIB KO SUHAIL), MAGANIN MATA( DAMUWA) UNCLE DATTI (JIKINA YAKE SO).

eedatou

Mutum ne bahago mai bahagon akida, yana zagaye da yan mata masu ba bahagon dabi'a, kuma yana da aboki mai bahakon hali abokin nada mata mai bahaguwar rayuwa.
                  BAHAGO!!! BAHAGO!!! BAHAGO!!!!!!! duk acikin littafin JINSIN MU MUTUNCIN MU. gagara gasa gaga.........this time around the thing dey hot i swear cuz marubuciyar ma mai bahagon typing ce..…...I reserved my comment eedatoun aunty Luby da Hussy regular customers na Maganin mata........eedatoun Uncle Datti kaci wuya Datti sai hakuri musamman ma da abun yayi eh yane lol, eedatoun Suhail da Suhaib macuci da masoyi wayyo Abdallah....., eedatoun Rayuwar Sumayya kinga rayuwa..........Sumy kin girbi riban hakurinki and how eedatouuun ko na wanene? Ku biyoni cikin littafin JINTSIN MU MUTUNCIN MU

Momislam2021

✨✨✨
          *Inakuke masoya haziƙar marubuciyar nan wacce kukafi sani da Mom Islam wato Zainab Habib,ta shirya tsaf domin nishaɗantar daku a littafinta mai ɗauke da darusa na rayuwa kama ,daga barkwanci soyayya kai harma da faɗakarwa , marubuciyar data kawo maku littafanta kamar su*
          
          Hatsabibiyar Yarinya
          Rayuwar Nimcy luv a birni
          Zainabu Abu
          Zazzafar Kishi
          Ladidin kauye
          Nancy yar karya
          Jinin Abbana
          Diyana
          Sirrin Zuciya
          Kanin Uba
          Macen sirri
          Sahibul Amrat
          Nadama
          Da sauransu yanzu kuma tana ɗauke muku da fitacce wato *ABU-RASHEED*
          *ABU-RASHEED* littafine wanda yazo da salo daban tsarinsa na dabanne , ina fatan masoya Hatsabibiyar yarinya da masoya Rayuwar nimcy zaku nunamin love ta hanyar siyan littafina akan farashi mai sauƙi , Normal group 200 vip 500 special 1k  Funny love and romantic story 
          _Ɗanɗano daga littafin ABU-RASHEED_
          Yarinya ce ƴar kimanin shekaru goma da aihuwa , hannunta riƙe da tulu tana tafiya tana ƴan wake-waƙenta , 
          Da sallama ta shigo gidan nasu daya kasance ginin ƙasa wanda ke ɗauke da ɗakuna huɗu ,ɗaya na Goggo Amina ,ɗaya na Inna Laure , tana isowa da ruwan data ɗibo ta kawo gaban Inna Laure ta ajiye tare da cewa "Inna ina tuwon nawa ?" 
          Inna Laure ta galla mata harara kafin tace "sai da kika gama yawon barkancin naki zakizo kina tambayata abinci ?"idan baki ɓacemin da gani ba wallahi sai na cire miki ƙafa "
          Goggo Amina dake keɓe baki tace "kema kika kulata ta gaji munafurcinta ta ƙyale mutane , 
          Shigowar baba ne yasa ko wacce tayi tsit sai suka hau cewa " Hasina ƴar albarka maza jeki rumfa ki ɗauko tuwo kici ,kasancewar baba yazo ɗaukar wani abu ne yasa bai sauraresu ba tunda bashi da saurin fahimta ya fice .
          Yana fita suka....
          Kinason jin cigaban labarin ?
          Maza garzaya ki biya naki kisha karatu ta wannan account ɗin 3175689751,Zainab Habibu first bank. 
          Ko ki turo hoton katin mtn ta wannan number 08141799224 nikuma in samɓaɗaki a group ɗin da nake typing nagode masoya Mom Islam 

eedatou

Aslm masoyana da fatan kuna nan lafiya........, kar shirun yayi yawa nace bari na leko mu gaisa.......ku gyara zama domin eedatou tana aiki a kan wani littafi nata........wannan karon zaku nishad'antu da littafin kamar yanda kuka yi a baya.........hmmm ni kyaina har shaiki nake ji lol, bari dai nayi shiru sai kun jini..........., 

Amieeyratuh_abdullah

Slm how are you doing , I want to ask you about a story, it's about a girl who went to a hospital for infection treatment and mistakenly took another woman's number who's a soldier wife that came for artificial insemination then eventually got pregnant with the soldiers baby and was disown by her father,she gave birth to the baby and later became a journalist.pls if you could help me with the name of the story it's a Hausa novel thank you. 

eedatou

@Amieeyratuh_abdullah i ddn't recognise the story talkless of name of the novel sorry insha Allah ya zaki samu 
Reply

eedatou

Tirkashi......JAMI'A GIDAN BAN KASHI litafi mai cike da tarin fadakarwar ilimantarwa, fadakarwa.......gare ku readers shin wannan karon da wani salo eedatou tazo muku dashi? Hmmmmm tabbbbbb ni kaina kafin na fara labarin ya shige ni irin sosai din nan.............ba wai cika baki bane eedatou bata kai kowa a fagen rubutu amma tana bada tata gudumawarrrrrtr Jami'a.........jami'aaaaa yana nan tafe..........................

eedatou

Aslm barkan mu da sake haduwa. Bayan wani sogon lokaci da aka dauka mai tsayi amin afuwa insha Allah ranar gobe Sunday za'a cigaba da sakar muku cigaban Uncle Datti  ku buyoni masoyana kamar yanda kuka saba a kullum kuji yanda labarin zai kaya tsakanin Usman,  da su amba shin wani hujja Usman yake da shi da ya kira Nana a matsayin matarshi bayan dubbanin mutane sun shaida  cewa bata da wani miji face Fu'ad, Wani irin gadare ne Usman ya jima da nadawa Datti sannan menene makomar auren Nana.  Shin datti zai ci iya rayuwar aure da Aina bayan irin matsakar da yake tattare da shi wanda ya jawo baya kasancewa da ko wace mace sai Nana? ku biyoni idan Allah ya kaimu this saturday, masu mun comment da son ganin cigaban littafi to gani na dawo da dumi dumina domin faranta muku, daga gpbe insha Allah kukanku ya kawo k'arshe .afwannnnnnn

beautiedee_

@eedatou as salaam yanuwa labari Hannan Abdul na nan akan wattpad do check please
Reply

eedatou

@fateemarhSK @fateemerhSK ameen dear thanks ana tare
Reply

fateemarhSK

@eedatou Okey barkanki da dawowa
Reply

eedatou

Aslm barkan mu da sake haduwa. Bayan wani sogon lokaci da aka dauka mai tsayi amin afuwa insha Allah ranar gobe Sunday za'a cigaba da sakar muku cigaban Uncle Datti  ku buyoni masoyana kamar yanda kuka saba a kullum kuji yanda labarin zai kaya tsakanin Usman,  da su amba shin wani hujja Usman yake da shi da ya kira Nana a matsayin matarshi bayan dubbanin mutane sun shaida  cewa bata da wani miji face Fu'ad, Wani irin gadare ne Usman ya jima da nadawa Datti sannan menene makomar auren Nana.  Shin datti zai ci iya rayuwar aure da Aina bayan irin matsakar da yake tattare da shi wanda ya jawo baya kasancewa da ko wace mace sai Nana? ku biyoni idan Allah ya kaimu this saturday, masu mun comment da son ganin cigaban littafi to gani na dawo da dumi dumina domin faranta muku, daga gpbe insha Allah kukanku ya kawo k'arshe .afwannnnnnn

eedatou

Suma zasu jini da yardar Allah
Reply

eedatou

@fatimashuiabumohd da yardar Allah zaku dinga jina har na gama muku littafin
Reply

fatimashuiabumohd

Friends  Dina MA sunajira
Reply