Assalamu Alaykum Warahmatullah
Barkanmu da warhaka
Da fatan kowa da kowa yana cikin ƙoshin lafiya
Ranan Monday inshallah zamu fara Exams ina barar addu'o'in ku
Ina gamawa za'a ci gaba da posting littafin Mai Gari Fatima inshallah
Yours, Fadrees.
I think you'd like this story: "NI DA YA NABEEL" by pen_of_simplicity on Wattpad https://www.wattpad.com/story/395138889?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=pen_of_simplicity
ke har kin isa nayi magana kimin tsaki tashin mun a falo tho tunda ba falon ubanki bane miqewa asum tayi ta danqi wuyan jumayma kokarin kwacewa ta shiga yi idanunta duk sunyo waje " whl kika Kara kuskuren zagin ubana saikin baqunci lahira shegiya kodaddiyar banza cikin dakakkiyar murya nabeel yace sakarta juyowa tayi ta kalleshi sai kuma ta saketa tare da hankada ta ta fada Kan kujera karasawa yayi ya dagota cikin fushi ta bige hannun sa babe Kai kace yarinyar nan aiki zata dinga mun amma a gabanka take kokarin kasheni baka dau mataki ba a dakile asum tace tho kuwa bakiji daidai ba dan matsayina da naki duk daya.............
Assalamu Alaykum Warahmatullah
Barkanmu da warhaka
Da fatan kowa da kowa yana cikin ƙoshin lafiya
Ranan Monday inshallah zamu fara Exams ina barar addu'o'in ku
Ina gamawa za'a ci gaba da posting littafin Mai Gari Fatima inshallah
Yours, Fadrees.