Aslm Barkan ku fatan kuna lafiya my fans, ni ce dai Fatima Umar Moddibo, wanda ya yanzun na koma mrsbalarabe, bayan aure na shekara guda kenan, na canja sim da waya, to hakan yasa dole na bude wani account din, idan fatan zaku yi following dina a Mrsbalarabe book din da ban karasa sa ka muku shi ba idan kuka yi following dina a Mrsbalarabe insha Allahu duk zan post muku shi please show me one lv