''I can't Suraidah, ba zan iya sanya wannan hannu akan ko wace irin takarda ba domin na rubuta miki saki. Bazan iya furta miki saki ba da wannan bakin nawa. Zuciyata ba zata iya kissama sakin ki ba bare har kiyi tunanin zan yanke alak'ar dake tsakani na dake. Kiyi ki tashi daga gurin nan couse ba zaki samu abinda kike so ba.''
Shi d'in ya taso cikin gata bai rasa komai ba a duniya, ya kasance kyakkyawa mai ji da kansa, kwatsam yaji ance shi ba ɗan asalin ƊAH ne a gurin Falal ba. Tambayar da yake yiwa kanshi itace. Waye shi? Ta ya yazo this Duniya?
ANNURIN ZUCIYA pay 200 naira.
From Hajja ce.