hawajayusuf

Ina zaune a gida ina tunanin duniya, kwatsam sai ga gaye ya kirani. 
          	Na ɗauka nace "ya gaye ta samu ne?" 
          	Gaye yace "inaaa, muna cikin tashin hankali" a take naji gabana ya faɗi nace "gaye meke faruwa ne?" 
          	"Innalillahi wa inna illaihir raji'un" shine abin da gaye yake ta maimaitawa "nace "gaye ka amsa min zuciyata zata buga! " da ƙyar gaye iya haɗa kalmomin nan
          	"As.... ssu...  sun kiiiii..... raa, onn 17 xamu koma" rawa jikina ya fara, nayi ƙoƙarin na dafa bangon dake kusa dani, amma ina sai da na kai ƙasa................. 
          	In taƙaice muku labari yanxu haka ina gadon asibiti ana min ƙarin ruwa. 
          	Wayyo Allah Asuu yanxu haka zamuyi daku fissabilillah 