Aslm Amincin Allah ya tabbata agareku yan uwa musulmai barkanmu dsfy barkanmu da wannan lokacin inafatan kowa ya tashi cikin lfy ya Allah katsaremu daga sherrin masheranta Ameen ya Allah katsaremu duk wani sherrin da yake acikin wannan rana Ameen ya Allah kajikan iyayanmu da rahama DAN HASKE ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN ya Allah kasa intamu tazo mucika da kyau da imani Ameen ya Allah duk wadanda basu da lfy gida da asubitu ya Allah kaqara masu lfy DAN ALFARMAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN ya Allah kasitirtardamu ya Allah ka, azirtama ya Allah kawa,datardamu Ameen ya Allah kakawo Mana zaman lfy Ameen YA ALLAH INA ROKONKA BADAN HALINMU ALLAH DAN SARKIN MILKINKA ALLAH DAN SARKIN ZATINKA ALLAH DAN HASKE KABARKA ALLAH DAN HASKE KUDIRANKA ALLAH DAN HASKE SAHABBANKA ALLAH DAN HASKE SHUGABANNIN HALITTA ANNABI MAHAMMADU S A W KABAMU ZAMAN LFY MAI DOREWA HAR ABADAN ABADA AMEEN SUMA AMEEN YA ALLAH MUNA DOGARO AGAREKA ALLAH MUNA TAWASSALI AGAREKA DUK WATA DAMUWA DA KAI MUKA DOGARA KAINE MAI SHARE MANA HAWAYE DUK WATA MASIBU YA ALLAH KAYI MANA MAGANINTA DUK ABINDA KE DA MUMU AMEEN YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN NABARKU LFY MASHA ALLAHU ✍️DAGA NAKU HARISU KAKULA DA SOYAYYAR GASKIYA FARIS YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI YA ALLAH KAQARA MANA ZUMINCI DAN ALFAHARINA ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN SUMA AMEEN