*NA KASA JUREWA*
Mom Islam
Page 32-33
I just published "Chapter 33-34" of my story "NAKASA JUREWA"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=684dd95b295d8c854be849af
Tun ɗazu Talatu take gurin a tsaye, sbda ta zo kiran anty Tasneem ta ji Junaid yana ta dagargazo kalamai, mutuwar tsaye tayi lokaci guda ta sauke numfashi, ita dai bata san menene so ba, sannan bata san me akeji game da shi, janye ƙafafuwanta tayi, gudun kar anty Tasneem ɗin ta fito ko mijinta, suyi mata wata fassarar, kai tsaye bedroom ɗinta ta wuce, ta zauna tayi shiru.
After 1week
Alhmdllh Talatu ta fara nutsuwa sannan komai nata ya sauya, sbda ta rage guje guje da rawar kai, su kaɗai ne a gidan sai ƴan aiki, ko da yaushe idan anty Tasneem zata shiga kitchen tare suke shiga, sannan ko waya zatayi da mijinta a gaban Talatu takeyi, wani lokacin ma Talatun ce ma zata ji kunya itako anty Tasneem ko a jikinta...!
Domin samun more pages kuyi following ɗina a Arewabook danna blue link
https://arewabooks.com/u/momislam11
Ga wanda basa Arewabook ga link na Wattpad hilis ayi following ɗina
https://www.wattpad.com/user/Momislam2021?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
Mom Islam 08141799224