miss_untichlobanty
Salam sis!barka da war haka, Fatah kina cikin koshin lafiya? Dan Allah idan ban takura ki ba zanso ki duba littafi na mai suna YA JI TA MATA ko YARINYARCE TAYI MIN FYADE. labarai ne masu salo na daban Wanda sai kin karanta kawai. Nagode sosai sai na jiki. Kema naga kin fara labari toh Allah ya taimaka. In kinaso zanyi miki cover. Untichlobanty loves you!
miss_untichlobanty
@hyarbaba kawai kije profile Dina akwai labarai na amma Wanda nake rubutawa yanzu sunan shi YA JI TA MATA
•
Reply