miss_untichlobanty
Link to CommentCode of ConductWattpad Safety Portal
Salam sis!barka da war haka, Fatah kina cikin koshin lafiya? Dan Allah idan ban takura ki ba zanso ki duba littafi na mai suna YA JI TA MATA ko YARINYARCE TAYI MIN FYADE. labarai ne masu salo na daban Wanda sai kin karanta kawai. Nagode sosai sai na jiki. Untichlobanty loves you!
miss_untichlobanty
@itzmaxxy ngd sis Allah ya saka, kar ki gaji.da ni ki duba sauran books dina
•
Reply
itzmaxxy
@miss_untichlobanty gaskiya book sai dai ace Masha Allah,more greece to ur elbow sis
•
Reply