Assalamu alaikum masoya littafin RAYUWAR KHADIJA ina mai baku hakuri na rashin jina da kukayi , wallahi banida lafiane na samu targade da gocewar kashi babban dan yatsana na hannun hagu shiyasa , amma alhamdulillah na fara samun sauki.
Nagode da kulawarku Allah ya saka da alkhairi.
Insha Allah nanda ba jimawa ba zaku jini da cigaba RAYUWAR KHADIJA. Taku a kullum
JIKAR BELLO