miss_untichlobanty
Link to CommentCode of ConductWattpad Safety Portal
salam sister barka da war haka. Dan Allah idan ban takura miki ba ki karanta labari na mai suna YAJI TA MATA ko YARINYARCE TAYI MIN FYADE. Zanyi MATUKAR godiya da hakan. Sai na jiki na gode!
miss_untichlobanty
@khadijaabubakar268 masha Allah toh sis fatan dai ya miki? Sai ki duba sauran insha Allah zai miki yadda kike so. Allah ya bar zumunci nagode sosai
•
Reply