Momislam2021
Link to CommentCode of ConductWattpad Safety Portal
✨✨✨ *Inakuke masoya haziƙar marubuciyar nan wacce kukafi sani da Mom Islam wato Zainab Habib,ta shirya tsaf domin nishaɗantar daku a littafinta mai ɗauke da darusa na rayuwa kama ,daga barkwanci soyayya kai harma da faɗakarwa , marubuciyar data kawo maku littafanta kamar su* Hatsabibiyar Yarinya Rayuwar Nimcy luv a birni Zainabu Abu Zazzafar Kishi Ladidin kauye Nancy yar karya Jinin Abbana Diyana Sirrin Zuciya Kanin Uba Macen sirri Sahibul Amrat Nadama Da sauransu yanzu kuma tana ɗauke muku da fitacce wato *ABU-RASHEED* *ABU-RASHEED* littafine wanda yazo da salo daban tsarinsa na dabanne , ina fatan masoya Hatsabibiyar yarinya da masoya Rayuwar nimcy zaku nunamin love ta hanyar siyan littafina akan farashi mai sauƙi , Normal group 200 vip 500 special 1k Funny love and romantic story _Ɗanɗano daga littafin ABU-RASHEED_ Yarinya ce ƴar kimanin shekaru goma da aihuwa , hannunta riƙe da tulu tana tafiya tana ƴan wake-waƙenta , Da sallama ta shigo gidan nasu daya kasance ginin ƙasa wanda ke ɗauke da ɗakuna huɗu ,ɗaya na Goggo Amina ,ɗaya na Inna Laure , tana isowa da ruwan data ɗibo ta kawo gaban Inna Laure ta ajiye tare da cewa "Inna ina tuwon nawa ?" Inna Laure ta galla mata harara kafin tace "sai da kika gama yawon barkancin naki zakizo kina tambayata abinci ?"idan baki ɓacemin da gani ba wallahi sai na cire miki ƙafa " Goggo Amina dake keɓe baki tace "kema kika kulata ta gaji munafurcinta ta ƙyale mutane , Shigowar baba ne yasa ko wacce tayi tsit sai suka hau cewa " Hasina ƴar albarka maza jeki rumfa ki ɗauko tuwo kici ,kasancewar baba yazo ɗaukar wani abu ne yasa bai sauraresu ba tunda bashi da saurin fahimta ya fice . Yana fita suka.... Kinason jin cigaban labarin ? Maza garzaya ki biya naki kisha karatu ta wannan account ɗin 3175689751,Zainab Habibu first bank. Ko ki turo hoton katin mtn ta wannan number 08141799224 nikuma in samɓaɗaki a group ɗin da nake typing nagode masoya Mom Islam