AmfausMuhammad

Salam Alaikum. Ya aiki. Naji dadin novel dinki "Matan Quarters", pls yaushe zaki qarasa shi ko hutu kike? Na zata ma kin gama na fara Karantawa.... Yayi ma'ana sosai gaskiya.

kulsumbappa

@AmfausMuhammad  Allah sarki wallahi karatu nake fama dashi, yanzu ma na samu hutu ne nayi xams,nagode Allah yasaka da Alheri
Reply