RabiatuMahmud

Assalamualaikum warahmatullah wabarakatuh Kawa barka da dare. Dan Allah ki yi min recommending littafi mai dadi. Ba fa wai irin soyayyar nan ba aa mai maana da kuma nishadantarwa. Nagode.

RabiatuMahmud

@RabiatuMahmud  Da fatan littafan akwai maana? Nagode
Reply

maamah_isah

@RabiatuMahmud Bakuwar fuska,Gimbiya sa'adiya na princess Amrah
Reply

RabiatuMahmud

@maamah_isah okay nagode zan duba
Reply