Ni macece me son gaskiya da riqon amana, na tsani ha'inci da munafurci, na kan so zaman lafiya fiye da komai a rayuwata kuma bana son zalunci komai kashinsa, ina son karance karance amma babu littafin da ya kai kur'ani daɗi, ina sonku masoyana
- JoinedOctober 27, 2018
Sign up to join the largest storytelling community
or
Stories by MARYAM A.I GITAL
- 13 Published Stories
KOMAI NA DA LOKACI (Everything has...
156
8
1
juriya, hakuri, yadda da qaddara, mai haquri yana tare da Allah
#959 in lovable
See all rankings