Naseeb01
Link to CommentCode of ConductWattpad Safety Portal
Aslm Albishirinki, muna murna da farin ciki sanar da ke rubuta tarihin fiyayyen halitta S.A.W. Mun dauki alwashin kawo abinda yake tabbatacce kuma ingantacce tare da fitar da darussan dake cikin tarihin, da kuma yin kokari wajen bayyana dalilin kore abinda muka kore... Kai abindai bazai fadu ba, ke dai karanta, sannan kofa a bude take don bada shawarwari. Ga link din labarin. https://my.w.tt/eZJ4KsTLubb