Rabiatu333

https://www.wattpad.com/user/Rabiatu333?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
          
          
          *Assalamu alaikum*
          
          Masoyana ni ummu maher(miss green)
          
          Wannan link ɗinane na wattpad,ga masu wannan manhaja ta wattapad sai suyi following ɗina don samun daɗaɗan littattafaina kamar
          
          1-UWAR GIDA NA
          2-AUREN DOLE
          3-FAROUK
          4-INAYATULLAH
          5-RUHI ƊAYA
          6-ƘARAR RAYUWA CE
          7-ASANADIN ABAYAR SALLAH
          8-JAMILA
          9-DOCTOR NAWWARA
          10-DARASI
          11-SILAR FYAƊE
          12-BASMA
          13-AKAN AIKI NA
          14-ABIN CIKIN ƘWAI..!!
          15-ƊINYAR MAKAHO.
          
          
          By
          miss green.

muhsanishaq

Assallamu alaiki fatan alheri da kuma fatan kina lafiya aunty har yanxu shiri Boyeyyen soyayya muna ta zuba na mujiya

meelatmusa

@muhsanishaq 
                  Insha Allah yana zuwa kwanan nan , a ƙara haƙuri.
Reply

meelatmusa

@muhsanishaq 
                 Da yaddar Allah yana bisa hanya....
Reply