prettycrystal246

Asalamu alikum sister hope you are well in shaa Allah. Sister I want to make a virtual book club where we read books to help us become closer to Allah. Would you be wanting to start this? It would be through what’s app. I really want to connect the wattpad community sisters so that we know who our sisters are making books of knowledge and we can learn together. Do you know many sisters on here?  

Momislam2021

DARAJAR ƘWARYA 
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=64ead92bda4e373d864cf2c4
          
          bayan taga sun gama ficewa ta ɗauki nonon gorar na Ayra ta sauya da madarar fiya-fiya, takai nonon kitchen tasa a fridge,
          Ta fice da sauri, tana sanye da riga da wando sai baƙar after dress da ta sanya a waje, sannan siririn mayafi, dama babu wanda ya shiga gaban mota, tana buɗe murfin motar ta shige, tun kafin motar Dady ta tashi, gaban Aasma ya tsananta mugawa, a hankali ta dafe gurin tana karanto innalililahi wa Inna ilahiri raji'un, zuciyarta...
          
          Follow my account on arewabook
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          08141799224

Momislam2021

*DARAJAR ƘWARYA *
          
          Follow my account@momislam11
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=64db8c4f813a39eee3013915
          
          "hii ko akwai abinda zaki iya yi?" tabbas faɗa ba halinta bane, hasali ma ko cacar baki ake yi takan tashi a gurin, yau kuma ta kasance rana mafi tozarci a rayuwarta da wani banza ya tozartata, bata saurareshi ba ta wuce tana tattare mayafin jikinta dan ya ɓaci da miyar romo...
          
          08141799224 mom Islam