mmnfidy85

Alhmdlh I'm back

mrs_tantiri

Barkanki d sallah

mrs_tantiri

@mmnfidy85 Allah sarki Allah y mayar d alkhairi
Contestar

mmnfidy85

Assalamu alaikum warahmatullah... Inawa dumbun alummar musulmai barka da sallah, tare da adduar ubangiji Allah yakarbi ibaduna, yayafe mana kura kuran damukai acikin wannan wata mai girma.ameen