mrs_Avbdool18

Hello fans kuyi hakuri tunda December ya kama I've been attending weddings kuma harzuwa karshenta ma Amman insha Allah I will make time and update thanks so much I love u all

KhadijaSuleiman89

Dan Allah yaushe zaki idamana sakamako pls

KhadijaSuleiman89

@mrs_Avbdool18 ok sis dan Allah kirika yimana Posting din Humeyra da yawa pls
Reply

mrs_Avbdool18

@KhadijaSuleiman89 slm matsalar shine wallahi tsohon littafine so and ainihin littafin ya bace banida shi shiyasa ban karasa ba 
Reply