
mrs_naseer
Assalamu alaikum warahmatullah. Ina masu bibiyar littafina namijin zaki?? To gobe idan Allah ya kaimu zan vigaba da rubutunshi. Ayi min afuwa da dan tsaikon da aka samu.

mrs_naseer
@mrs_naseer Nayi updating yau. Kuyi hakuri pls banji dadi bane ama na samu lafiya. Nagode
•
Reply