mrsbalarabe
Link to CommentCode of ConductWattpad Safety Portal
Aslm da fatan n sameku lfy Allah yasa hakan kunji ni shiru kwana biyu
MuhammaHal
@mrsbalarabe slm anyini lfy gaskiya na ji dadin novel dunkin na (Alfarma) Amma ba complete nakaranta ba kuma na duba a Wattpad naki banda meshi ba
•
Reply
Maryam123abu
Slm please inason cigaban KAUNAR BOYE part 2 na duba ko Ina babu a Ina zan samu
arthmaa
Aslm.ina jin dadin novel din ni da Abba na.
Pls naga a WhatsApp and saka forbidden love a matsayin sunan novel din. shine?
ruqayyahsidi
Aslaaam... barka da yau dafatar antashi lpy.....baxaki Dora Mana Ni da Abba nah a Wattpad bane?
Nagode