mumamnas2486

ASSALAMU ALAIKUM MY FOLLOWERS FATAN ALKHAIRI A GAREKU, MASU BUƘATAR KARANTA ƳAR HIZBA SU TUNTUƁENI AN FARA PAYMENT

mumamnas2486

mumamnas2486

ASSALAMU ALAIKUM MY FANS BARKANKU DA WARHAKA DA FATAN KUNYI SALLAH LAFIYA, INA MAI SANAR DAKI INA ƊAYA DAGA CIKIN WAƊANDA SUKA SHIGA GASAR MATASAN MARUBUTA 2021. SUNAN LITTAFIN DA ZAN SHIGA DASHI KOWA YA RAINA TSAYUWAR WATA... DA FATAN ZAKU KARANTA SANNAN KU SHIGA GOOGLE KU DANNA MIN VOTE RANAR ZAƁE. ZAN SANAR DA KU RANAR ZAƁEN DA ZARAR AN TSAYAR. MUM AMNASH NA GAISHEKU TARE DA FATAN ALKHAIRI GAREKU BAKI ƊAYA