neeshejay

What the heck 1k followers amma vote ina ganin 120 a lalli kuce naje na huta kenan pls vote dinku fa shine kwarin gwiwa na fa idan baku voting da comment taya kue expecting zan iya zama in maku typing idan kin San bakiyi roving ba toh ki koma daga farko kiyi coux this time around am serious akan vote din nan last book Dina bakuyi voting yanda ya kamata ba and this time around the same thing Haba mana

pen_of_simplicity

I think you'd like this story: "NI DA YA NABEEL" by pen_of_simplicity on Wattpad https://www.wattpad.com/story/395138889?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=pen_of_simplicity
          
          ke har kin isa nayi magana kimin tsaki tashin mun a falo tho tunda ba falon ubanki bane miqewa asum tayi ta danqi wuyan jumayma kokarin kwacewa ta shiga yi idanunta duk sunyo waje " whl kika Kara kuskuren zagin ubana saikin baqunci lahira shegiya kodaddiyar banza cikin dakakkiyar murya nabeel yace sakarta juyowa tayi ta kalleshi sai kuma ta saketa tare da hankada ta ta fada Kan kujera karasawa yayi ya dagota cikin fushi ta bige hannun sa babe Kai kace yarinyar nan aiki zata dinga mun amma a gabanka take kokarin kasheni baka dau mataki ba a dakile asum tace tho kuwa bakiji daidai ba dan matsayina da naki duk daya.............

neeshejay

What the heck 1k followers amma vote ina ganin 120 a lalli kuce naje na huta kenan pls vote dinku fa shine kwarin gwiwa na fa idan baku voting da comment taya kue expecting zan iya zama in maku typing idan kin San bakiyi roving ba toh ki koma daga farko kiyi coux this time around am serious akan vote din nan last book Dina bakuyi voting yanda ya kamata ba and this time around the same thing Haba mana

neeshejay

Taqabbal Allahu minna waminkum Edi Mubarak
          May Allah forgive all our sins grant us aljannatul firdaus and forgive our shortcomings 
          
          Karku manta ku ajiyemin goron sallahna fah zanzo na karba mar ace ya kare❤️

neeshejay

may allah keep us away from the wrong thing that will take us away from him and his forgiveness ,let us follow the good things that will take us close to him and his mercy ameeen.happy ramadan.