Aassalamu alaikum sister,
Barkanmu da wannan lokaci,kuyi hakuri da jina shiruplease hakan ya faru ne saboda cs da akayi mun,amma yanzu mun ɗora daga inda muka tsaya,da fatan zaku cigaba da comments da voting har da follows

Assalamu alaikum ƴan uwana musulmai ,varkanmu da wannan lokaci,ya zafi ya zaman gida,ya yara,
Allah kasa muga wucewar wannnan annoba lafiya cikin gaggawa,ubangiji ka kare bayinka daga ita,ka kawo mana mafita,Ameen ya Allah
Barikan mu da wayewar safiyar jumma 'a lafiya,Albarka dake cikin wanna rana Allah ya sada mu da ita,yasa mu gawucewar ta lafiya ,mu gama da duniya lafiya baki ɗay(jummu'at kareem)