sameehasusman
Link to CommentCode of ConductWattpad Safety Portal
Assalamu alaikum
Jama'a
Ina miƙa Godiya ta ga Allah madaukakin sarki
da ya bani ikon samuku
AMSOSHIN TAMBAYOYIN KU A WATTPAD
Na farko ya cika haka na biyu ma gana uku saura kiris ya cika ban saniba kozan ciga da samu ku kokuma iya haka zan tsaya sai dai yadda ta yiwu
ummimtz
@sameehasusman Wa'alaikums salam. Masha'Allah Allah ya qara basira ya kuma qara qarfin ido.Amin. idan san samu ne aci gaba tunda kullum ana samun new ideas.JZKL
•
Reply

aishasadi
Assalamu Alaikun mallan inason maganin ulser
sameehasusman
Waalaykumussalam. Kisamu gabaruwa kullun cikinta ki dakasu suzama gari ki hada da xuma kina lasa sau uku arana in sha Allah za adace
•
Reply
queenkhady04
Dan Allah Ina son numbern malamin sunna guda Daya sbda ina da tambaya