DielaIbrahim

Assalamu alaikum, ya kk saknah, naji ki shiru kwana biyu ne, kina bin novels ɗina kuwa? hope komai lafiya

DielaIbrahim

@sirasimon Alright Saknah babu damuwa na gode ko
Reply

sirasimon

@DielaIbrahim ok Allah y taimaka zandubasu Insha Allah 
Reply

DielaIbrahim

@sirasimon Rayuwar Jidda
            UMMI ƘWARAS na kusa gamawa
            ALMAJIRA yanzu na fara
            AL'ADARMU Shima sabo ne
            
Reply