miss_untichlobanty

salam sister barka da war haka. Dan Allah idan ban takura miki ba ki karanta labari na mai suna YAJI TA MATA ko YARINYARCE TAYI MIN FYADE. Zanyi MATUKAR godiya da hakan. Sai na jiki na gode!

miss_untichlobanty

@ummuhAdeel masha Allah nagode, yarinyar ce tayi min FYADE complete ne, ya ji ta Mata saura CHAPTERs 5
Reply

ummuhAdeel

@miss_untichlobanty ameen wa alaikumus salam. Naga sakon ki kuma insha Allahu zan yi kukari in karanta. Allah ya sa complete ne duka?
            
Reply

Fadimah_tou

As-salamu alaikum ya gida ya Yara? Naga kinyi requesting bintu diyar bayi ce a profile din Khadija sidi, wlhy Tasha doguwar jinya ne kuma daga baya Allah yay mata rasuwa . Mutane da dama basu sani ba, Nima a wani group Dina na WhatsApp daya ke na online writers ne a Nan suka Fadi suka ce ay forwarding ma mutane. I'm Fatima by name. 
          
                              Thank you ❤️

ummuhAdeel

@Fadimah_tou salam, dan Allah tunda kina group din online writers ne, dan Allah babu yanda za'ayi kuyi suggesting wani makusancin ta ya karisa rubata littafin?
            
Reply

ummuhAdeel

@Fadimah_tou ina lillahi wa ina ilaihirrajiun. Allah yajikan ta ya  rahamshe ta, Allah yasa aljanna ce makoman ta. 
Reply