Alhamdulillah, Maimaita Tarihi is now available on the okadabooks app.
Zaku samu sauran bayani a post dina na karshe a cikin littafin Maimaita Tarihi dake nan wattpad in sha Allah.
Jazakumullahu khairan
@ummyasmeen all I can say is Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah. Well done. Ya Allah SWT ya qara lafia Ya rufa asiri Ya albarkaci zuria Ya sa a gama lafia. Aameen