xee_zee

Assalamu alaikum guys!
          	  Ya kuke? 
          	So ga sabon novel na kawo maku mai kunshe da abubuwa kala kala, kar ku bari a baku labari.
          	  
          	   Ta dade bata samu wanda ya zauna mata arai ba sai ta hadu dashi taji ya zauna mata amma bata san yanda zata yi approaching din sa ba sai tayi noticing indai suka hadu toh idanuwan sa na kanta sai ya zamato kullum sai tayi addu'a Allah yasa ya furta mata indai shima son ta yake, in akwai alheri Allah ya tabbatar in kuma babu toh Allah ya cire mata so sa.
          	
          	  Bai taba halaka da wata 'ya mace a matsayin masoyiyar sa ba, kwatsam wata rana Allah ya hada shi da ita, yana ganin ta yaji ba wace tafi ta a duniya, ta mugun kwanta masa a rai, yaji fa sai dai ita inba haka ba akwai matsala, so kullum yana cikin neman opportunity din da zai sa su hadu kuma suyi magana amma yana tsoro approaching din ta saboda tana da kwarjini but along the way ya samu opportunity ya Mata magana daga nan ya fara nuna mata so da kulawa.
          	
          	   Sun dade suna numa ma juna kulawa ba tare da kowannan su ya furta ma dayan sa abun da keh ran sa ba, sai wata rana ta gaji da irin abunda suke, tana son ta san matsayin ta a gurin sa ta tambaye shi Amma yace ta duba yanayin relationship din su zata samu amsan ta.
          	
          	   Yana da zurfin ciki na fitan hankali ita kuma akwai naci.
          	
          	Ku biyo ni domin kuji yanda zata Kaya, kaman yanda na fada kar ku bari a baku labari.
          	
          	   Soyayyar Nusaib da Zayn.