xinnee_smart1

Assalamu"alaikum, am very sorry sweethearts for the late update, bna lfy idona ciwo but Alhmdllh nsamu sauqi saidai kuma nazo nyi tafiya insha'Allah idn Nadawo, zamu d'ora. 

xinnee_smart1

@mekyau amin y Allah Ngode sossai 
Reply

mekyau

@xinnee_smart1 aslm sannu sis Allah yasaka da khairan yaqara lpy da daukaka
Reply

momislam2020

     
          
          *ZAƁIN SHI CE*
          
               
          
          
          *BONUS*  
          *BONUS* 
          
          _Ina masoya littafin_ *ZAƁIN SHI CE*  ‍♀️
          _Tabbas jiya nasha ƙorafe-ƙorafe akan kuɗim littafin yayi muku yawa masu cewa dan Allah in rage musu ,to kusha kuriminku  zaku sami littafin akan farashi mai sauƙi daga yau zuwa gobe ga yadda tsarin yake_
          
          Normal 200
          Vip 400
          Special 700
          
          
          *_Account number 3175689751 first bank_*
          
          *_Account name Zainab Habibu_*
          
          *Screen shot ta wanan number 08141799224 idan kuma kati ne ,hotonsa zaki ɗauka ki turomin  ,ƴan Niger suyi magana ta wanan number +227 84 50 64 76*
          
          *_Tofa ya kuke ganin budurwa mai jini a jika ta auri tsoho sa'an babanta_*
          
          
          *_Ga tsohon da tsananin jaraba ita ko taƙi ta bashi kanta_*
          
          *_Idan ta gama girki sai ta wanke tafin ƙafarta da kuskure bakinta sanan ta juye masa a abincinsa_*
          
          *_A gaban matansa ta dinga shagwaɓe masa ,idan sun kaɗaice ta shuka masa rashin mutunci_*
          
          *_Akwai watarana da tayi alƙawarin bashi kanta sai da ta bari ya gigice sanan tace "kaɗan ma kagani _*
          
          
          *Idan kinaso ki mallaki wanan fitaccen labarin ki biyo (MOM ISLAM) a cikin littafinta mai suna*
          
          
          *_ZAƁIN SHI CE_*
          
          
          *_Littafin ZAƁIN SHI CE ,littafi ne da yazo da sabon salo mai narkar da zuciya mai jefa zuciyar mai karatu cikin nishaɗi_*
          
          
          _Littafi ne da zakici dariya ki godewa Allah_
          
          
          *~_MOM ISLAM_~* ✍️

FatimaMusa539

Allah ya karo sauki yadawo dake lfy kuma

xinnee_smart1

@MaimunaAbdallah thank you darling,
            
            2dys hope you are doing well,
            
            Badly miss u and Khushi 
Reply

MaimunaAbdallah

Get well soon babe
Reply

xinnee_smart1

Assalamu"alaikum, am very sorry sweethearts for the late update, bna lfy idona ciwo but Alhmdllh nsamu sauqi saidai kuma nazo nyi tafiya insha'Allah idn Nadawo, zamu d'ora. 

xinnee_smart1

@mekyau amin y Allah Ngode sossai 
Reply

mekyau

@xinnee_smart1 aslm sannu sis Allah yasaka da khairan yaqara lpy da daukaka
Reply

xinnee_smart1

 Hey, Assalamu"alaikum Barkanku da safiya, ftn kuna lfy,  kwana biyu kunji ni shiru wlh wayar ce ta lalace Alhmdllh nayi wata yanzun zamu d'ora kuma babu tsayawa idn Allah ya yarda ftn zansamu had'in kanku by voting and commenting,  love u all have a wonderful day