yusufayshat0
Slm ina mai baku hakuri akan rashin cika aljawarin da na muku ranar sunday
Wlhy a ranar a asibiti na kwana sai dai yanzu jikin da sauki dan haka zaku cigaba da ganin updates cikin satin nan insha Allah
@yusufayshat0