🍂🍂🍂🍂🍂
HAEEDARR
(love story)
🍂🍂🍂🍂🍂Writing by
ALIYU ISHAQ
(fast class)________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com🅿 20↔25
Daga marubucin
UMAR FAROUQ
KAUNAR UWA
TARTSATSIN WUTA
SANDAR GIRMA
And now
↙
HAEEDARRR
(live story)DEDICATED TO ALL MY FANS
RAYUWAR MAKARANTA
......mun isa lpy anyi komai cikin aminchi da yarda inda aka hadamu daki daya da wani da naga shima a time din aka kawo shi tare aka rakamu dakin namu dayake ina da dan banzan zurfin ciki koh kallonsa banba balle yasa ran zamu gaisa har na gama shirya kayana na fita ban masa mgn ba baimin ba dan Dama ni hk nake indai ba kai ka shigp sabga ta ba to ni fahh ba ruwana da kai
Ina zaune a gindin wata bishiya ina shan iska ba laifi bishiyar na bada iska yarda ya kamata ban aune ba sai ganin wasu yan mata biyu da maza uku sunzo sun tsaya a kaina
Ban kalli inda suke ba kuma ban yi yunkurin tashi daga inda nake ba ina nan yarda nake
Sai da aka jima naji bazan iya jurewa ba sai na dago dan yin mgn amma kafin n bude baki naji wani saurayi na fadin kai uban wa ya kawo ka nan gurin har ka zauna bakasan nan gurin zaman mu bane ba koh ba a baka lbr ba
Da nayi niyyar yin mgn amma sai na fasa sakamakon wani abu Dana tuna nima sabo nehh a makarantar dan haka bai kama ta na fara da fada ba dan haka sai na tashi ina mai fadin
"Kuyi hkr bansan gun zamanku bane sakamakon yau na zo wannan makarantar amma insha allahu zan kiyaye hakan
Koh ta kansu ban Kuma bi ba na huce nayi tafiya ta na dan yi nisa ina dan zagaye a cikin hostel din makarantar nehh naji an riko hannu na a zafafe na juyo dan ganin kowa ya rike ni
Ba kowa bane illah abokin zama na a dakin mu nan na fadada fuskata da murmushi sannan na mika masa hannu muka gaisa sannan nace ALIYU HAEEDARR DAGA KANO
Shikuma yace ABDALLAH AHMAL DAGA KADUNA amma zaka Iya kirana da Abdul
Nayi murmushi kana nace" nice name
ngd ya fada tare da kuma fadin naga wadanchan samarin suna ma wata mgn mai ya hada Ku nehh
Nace"ba komai rabu dasu mu tafi kawai Abdul
Yace "ok shikenan ga mukullin daki baka dauki naka ba
Karba nayi tare da Jan hannun sa mika koma jikin wata bishiyar dan mu huta dan yau ana rana
Muna zaun muna dan taba hira kadan kadan dan Allah ya gani bansan surutu da yawa
Munjima a wannan yanayi kafin muji wata daddadar murya ta mana sallama
Ban daga kaina ba na amsa sallamar dan nasan muryan mace ce wannan
Shiko Abdul da sauri ya dago kansa tare da amsawa
Cikin murmushi budurwan nan tace dan Allah zan iya zama
Ban ko kalli inda take ba balle tasa ran zan bata amsa sai Abdul nehh yace" eh mana yan mata
Kallona tayi cike da mamaki kafin ta zauna tare da mikawa Abdul hannu shima ya mika mata suka gaisa sannan tace sunana zulaihat UMAR funtua amma kawayena suna kirana xuly shima ya bayyana mata kansa duk ina kallon su ta gefen idanuna har suka gama gaisawa sannan nima ta Miko min hannu dan mu gaisa
Koh kallon inda hannun ta yake banba nace"ina kwana tare da hade hannuna GU daya
Nan take ta dan ji kunya kadan ita bata amsa gaisuwata ba ita ba yi mgn ba sai da aka dan jima sannan tace ina kwana
Nace"lpy
Tace"nasan kaji duk gabatarwar danayi wa abokin ka a kaina so dan hk ba sai na kara wani bayani ba idan ba damuwa zan iya sanin sunan ka dan Allah
Achan kasan makoshina nace"haeedarr
Suna mai dadi
Nace"nace ngd
Tae"daga ina
Nace"kano state
Murmushi tayi sannan tace"kadan burgeni kadan
Nace"dgsk
Tace"kwarai kuwa
Nace"to ngd sosae
Daga nan ban Kuma mgn ba har suka karaci hirar su itada abdul ban sa musu baki ba
Daga karshe neh naji ta Miko min Abu nadan kalla wata alawa ce nace"ta mecece wannan
Tace"goron abotanehh inason muzama abokai dani da Ku dan nima yau Nazo wannan makarantar
Banyi mgn ba na karba nasa a aljihuna naci gaba da Cuba book din dake hannu dan yafimin muhimmanci
Muna zaune mu uku sai ga wadannan samarin da suka min mgn dazun sun kuma zuwa inda muke sun tsaya a kanmu
A hankali na dago kaina muna hada idanu naji raina ya mugun baci nan take idanuna suka chanza kala saina sunkuyar da kaina
Ban aune ba naji wani acikin su ya danko xuly ya rike mata gashin kai yana fadin ke uban waye yace kizo gurin wadannan yaran eh kinga chan inda zaki ya nuna mata inda wannan bishiyar danaje dazun take
Jin da nayi tana dan ihun zafi kuma tana fadin ka sake ni ka sake ni
Ai bansan SANDA na mike na hada masa wani naushi a baki ba take bakin sa ya fashe na fitar masa da hkr
Ba shiri ya saki zuly ya rike bakinsa koh da abokinsa yaga abinda ya faru sai ya taso min yana kawomin duka na riko hannun sa na murda ya fara ihu nan take ya soma hada gumin wahala dan kaina na wullar dashi sannan naja hannun Abdul da zuly muka huce
Ni kai shaye dakin mu na nufah inda na bar Abdul ya raka ta hostel din su
Ina shiga kwanciya nayi raina a matukar jagule dan ban so ana batamin rai koh kadan...........
Wannan kenan
WhatsApp number 08143314152
By fast class
YOU ARE READING
HAEEDARR BY FAST CLASS
Romancelive story wannan labarin ya faru a gaske duk abin da kuka karanta a ciki gsk nehh y faru