BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
(IN THE NAME OF ALLAH THE BENEFITIONS THE MOST MERCIFUL)Assalam.
Hi guys this must be my first work on wattpad so I hope you will likeENJOY
Baby Lokacin makaranta yayi wai bazaki tashi daga wannan baccin ba matar tafada tana isa bakin gadon takara dacewa ko sallar zuhur bakiyi bafa kinata aikin bacci amma ko motsi batayiba saima kara qudun-dunewa datayi ke baby waiba kenakewa magana ba ta daka mata tsawa(she yelled at her)
aida sauri ta tashi tana bata fuska mama nifa baccin bai i shenba fa tafada tana sakkowa daga kan gado
aw wato sai bacci ya ishe ki zakiyi sallar ko?ta tambayeta nifa bahaka nake nufiba mama tafada tana doka kafa akasa to me kike nufi? maman tasake tambaya tana hararar ta yi hakuri( sorry) mama tafada tana fita daga dakin zuwa toilet din dayake corridor din wurin .
YOU ARE READING
Akwai Lokaci(There is Time)
RomancePlease Abba banason shi ni Aliyuh nakeso pls she plead Aliyah kar-ki batamunrai bazaki mayda ni karamun mutum ba nariga dana bada aurenki kuma nan da sati biyu za'a daura miki aure da Alhaji Ibraheem what?.......... Aliyah inasonki(I love you Ali...