Prologue

121 3 0
                                    

  BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
  (IN THE NAME OF ALLAH THE BENEFITIONS THE MOST MERCIFUL)

   Assalam.
  
  Hi guys this must be my first work on wattpad so I hope you will like

ENJOY

Baby Lokacin makaranta yayi wai bazaki tashi daga wannan baccin ba  matar tafada tana isa bakin gadon takara dacewa ko sallar zuhur bakiyi bafa kinata aikin bacci  amma ko motsi batayiba saima kara qudun-dunewa datayi  ke baby waiba kenakewa magana ba  ta daka mata tsawa(she yelled at her)
aida sauri ta tashi  tana bata fuska mama  nifa baccin bai i shenba fa tafada tana sakkowa daga kan gado 
aw wato sai bacci ya ishe ki zakiyi sallar ko?ta tambayeta nifa bahaka nake nufiba mama   tafada tana doka kafa akasa  to me kike nufi? maman tasake tambaya tana hararar ta  yi  hakuri( sorry) mama tafada tana fita daga dakin zuwa toilet din dayake corridor din wurin .



 

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jan 10, 2021 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Akwai Lokaci(There is Time)Where stories live. Discover now