PART 2

11 8 0
                                    

*. ﺳﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ*
_In the name of ALLAH, the most gracious the most merciful._
*______________________________________*

*FKD PRODUCTION FANS WRITERS ASSOCIATION.*

*(FKDPFWA)🖌️*
_{Among the lovers, jealous is playing a great  role in part of relationship, love is incompleted if there is no envy, we are highly rivalry our people. }_

https://www.facebook.com/groups/3087301804823393/

*______________________________________*
    

*______________________________________*

*❣ƁOYAYYEN SO❣*

*PAGE 3_4*

_Story & Written_
           _BY_
      *_BILLY QUEEN_*
       

Tsaye yake a gaban madubin dake cikin toilet,
Hannusa ɗauke da brush, cikin cool voice  inshi ya kwadawa nabla kira.
          "Nabla ina toothpaste ina yakene?"
"Kayi amfani da wanda ke cikin toilet, gobe saina sama maka naka.

juyawa yayi kaɗan suka haɗa ido da Mom,dake tsaye bakin ƙofar shigowa toilet , tace "miyasa kake manta abubuwa masu muhimmanci dangane dakai amma kana tambayar toothpaste , and everything else, duk kaine kake tambayar wannan amma kamanta Abu mai muhimmanci?"

Zaro ido yayi yace"Oh! Mom Anniversary?"                                   Hannunta taɗaura akan bayanshi,toba hakaba it's her birthday ; Mahmud my son abu wanda yashafeka ma mantawa kake dashi , babu abunda kafi sani saibarin gari and so many bad things.
fita tayi tana mitar hali irinna Mahmoud

Fitowa yayi shima, ya biyo bayanta amma kafin yaƙaraso inda take tatafi.
jin ginawa yayi da ƙofar toilet naƴan second's kafin yafara takowa haryaƙaraso cikin ɗakin inda take zaune  .

Cikin tattausar murya mai daɗin sauraro yakira sunanta"Nabla namanta dacewa yaune ranar zagayuwar haihuwarki, gashi kuma zakiyi tafiya yanzu" langwaɓe kai yayi yana riƙe kunne "I'm sorry, I seriousy forgot your birthday"
Kallonshi kawai tayi tacigaba da gyaran kayanta.

"Kiyi haƙuri I'm absolutely sorry"
Juyowa tayi tana fuskantarshi, "it's okay Mahmoud,   banason hakurin saboda nadaɗe da amfani dashi".

Ɗauke kallonta tayi daga gareshi tajuya tana mai cigaba da gyaran kayanta batare da tasake daga kai takalli ko inda yakeba, riƙo hannunta yayi yadawo da ita tana fuskantarshi.

                                              "Used to it? Wow  kyakkyawar drama, my tragedy queen, my love, my life" jinshi kawai takeyi batare da tadago ido takalleshiba.

Kallonta yayi cikin siririyar muryar, yace babu kamarki araina matata , nayi kuskure kiyafemun"

Murmushi yayi mata wanda keƙarama fuskarshi kyau yaƙuramata kyawawan  eye's inshi "i love you please kiyi murmushi, a tiny smile"

"Okay Mahmoud, yanzun dai kabari na haɗa kayana"ta furta ataƙaice       
        Murmushi yayi yaja kafaɗar ta tare da fad'in ;
"No"
Okay I need a huge smile.

"Please Mahmud kabari na haɗa kayannan lokaci yana tafiya" duk da hakan bai sa ya ƙyaletaba, riƙota yayi yamatso da ita dabdashi harnun fashinsu nagauraya da juna .

"please kadaina mana" sake matso tayayi, hakanne yayi sanadiyar
"  kayan dake riƙe a hannunta suka faɗi kan carpet ,yayinda wani littafi (diary) yafaɗo, mai da kallansu sukayi kabaki ɗaya akan littafin dake ƙasan carpet . dago ƙananan lumsassun idonta tayi takalleshi a tsorace.

Zaro mata manya manyan lulu eyes ɗinsa dake farare tas gawasu zara zaran gashin ido dake ƙara fiddo da kyawon idonnasa ,
mutuwar tsaye tayi ganin irin kallon da yake binta dashi, tajuyo takalleshi zuciyarta     na tsananta bugawa! Ta duƙa zata ɗauki littafin yayi saurin ɗaukewa.

Zufa takeyi jikinta natafaman kyarma kamar wacce tayi k'arya, takafeshi da rinannun idanunta tanamishi magiya akan yabata "please Mahmoud kabani"

"bazan bayarba inaso naga labarinki lokacin da kina ƙarama"
yana mai zaunawa    akan kujera ita kuma tana tsaye.
"Inaso naga abunda keciki tunda yanzun munyi aure" yana mai yi mata dariya.

"Mahmoud kada ka buɗe babu kyau karantawa mutane sirri kabani please"

"Wannan aiba abun ɓoyo bane a tsakaninmu"  yayi maganar yana kallonta, yayin da hannunshi yakewar ware zaren da aka ɗaure littafin da shi,
Dago  idonta tayi takafeshi dasu, yayinda zuciyarta tafara bugawa da ƙarfi har numfashinta naƙoƙarin ɗaukewa.jikintane yasoma ɓari, wani irin zufa yashiga keto mata.

Cigaba yayida da warware zaren yayin da murmushi ke bayayyane bisa kyakkyawar fuskarshi.
"Mahmud  kadawo mun dashi please" 
"Okay littafin soyayyarkine? . miƙamata littafin yayi , gashi bankaranta komaiba a ciki"

hannu tasaka takarɓa tana maigyara zaren da aka ɗaure littafin dashi, duk da ya bata littafin hakan baisa zuciyarta ta daina bugawaba, juya mishi baya tayi tana mai sauke nannauyar ajiyar zuciya.

Bayanta yabi da kallo; "how ever one day I will"  , 
"Inaso inga a'bunda kika rubuta dangane da mijinki"jefa littafin tayi acikin handbag inta; "  nandanan tarufe jakar tamatso kusa dashi tace"yanzun ka riga daka aureni"

Cike da mamaki yatashi daga zaune yayi wuf yariƙota.  Yace       "Hey da gaske kina ɓoye wani abu?"
"Mahmoud babu wani mutum aduniya dazakayi sharing wani abu tare dashi ,idan kuma  akwai wani wanda yayi iƙi rarin hakan daga ƙarshe ƙaryace"

What yafurta yayinda ya ɗanja baya kaɗan yana binta da kallon mamaki ,Jikinsa yayi  sanyi da kalamanta, zuciyarshi tabugu  sosai da maganarta hannunsa yasaka yariƙo hannunta.

Nabla yafurta cikin sauti mai ciki da tsantsar ɓacin rai .

"Maƙaryaci shine wanda keɓoye gaskiya sannan wanda ke ɓoye sirri, sunan ƙarya na daban shine tsantsar cuta"

Jitayi ƙirjinta yayi wani irin bugu,take taji zuciyarta ta karye.
      
      

*COMMENT*
  *AND*  
  VOTE

ƁOYAYYEN SOWhere stories live. Discover now