PART 3

22 6 1
                                    

❣ *B'OYAYYEN SO* ❣


*PAGE 5_6*



_Story & Written_
           _BY_
      *_BILLY QUEEN_*
       
FKD PRODUCTION FANS WRITERS
https://www.facebook.com/groups/3087301804823393/

'''DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINK'AI, GODIYA TA TABBATA GA ALLAH MAD'AUKAKIN''' '''SARKI, TSIRA DA AMINCI SU TABBATA GA ANNABI MUHAMMAD (S A W) CIKA MAKIN ANNABAWA''' '''SHUGABAN MANZANNI.'''
 


*Bismillahr Rahmanr Raheem*




Juya mata baya yayi yafara tafiya, Tariƙo hannunshi, muryartana murya narawa tafurta "Mahmoud I..."
"shuush" yaimata nuni da yatsarsa datayi shiru, "mikikeso kici? Come here Sit here". Ya rik'o hannunta ya zaunar da ita kan kujera, shima ya zauna yana kallonta idonsa nakan, sunanshi tafurta arrabe tanaso tayimishi magana amma bakinta yakasa furta komai. Ganin hakan yasa yayi saurin jawomata wani zancen.

"Inada wata idea nasan kinada k'udirin hakan zankira office nasanar dasu, zan kuma kira school friends inmu, ina wayata take nema" tashi yayi da sauri yaje kan gado ya d'auko wayar.

Zaro ido tayi tana kallonshi ,  tana ayyana hali irin nashi aranta kamar bashine yake fishi ba.  Harya d'auko wayar yadawo inda take  batadawo duniyar tunanin data fa'da ba,
Tana zaune batasan yadawoba
Saida yata'ba fuskarta tadawo haiyacinta, ya d'aga mata kira yace "kallonfa? Namiye" akunyace takauda kai tace "uhmmm",
                                        
kowa yasan cewa my birthday day is tomorrow, Not today" dago idonshi yayi ya kalleta yana sosa gashin kansa.
Daga gira tayi tace "yess Mama tafaɗamaka birthdayna amma baka tambayi rana ba"
Ya kalleta yarik'e kunne yace "yanzun tokiyi haƙuri"                                                   
Nabla takalleshi da murmushi a fuskarta _Exactly _
Mahmoud yace; "a kwai wani abu" Ya duk'ar da kanshi ƙasa, sai kuma ya d'ago "oh forget Abuja, let's go to Paris"
Ta gyad'a kai tace "yeah zanje paris, banyan kabani kuɗi",                                 
"zanbaki a ƙarshen wata"
"Nagode tafurta banason naje paris" Ta tashi daga zaunen da take tawuce wurin mirror.
Shima tashi yayi da sauri yabi sahunta.

Lumshe idanunta tayi tabuɗe sannan tamaida idanunta gareshi tace "nafi buƙatar natafi abuja "
Captain. You can't cancel your flight ticket at the last minute"
Ya kalleta ya shagwa'be fuska kaman wani ƙaramin yaro ,
Ahankali tasa hannunta tashafa fuskarshi tace "okay fine, idan kadawo daga lagos, nima nadawo daga abuja, And we'll bring in my birthday together before midnight"     
Cike da gan'doki yakalleta yace   Are you sure?  Tamishi murmushi tafurta "Sure".  "Ok"

"Ciki da sanyin jiki yajuyo da ita suna fuskartar juna, " yanzu tafiya zakiyi, Please don't go" Cikin fuskar tausayi yake mata maganar.

"Mahmud" tafurta "maganar da ankadaɗe anayi yaushe zatagirma?" Ta duƙa ta ɗauki traveling bag ɗinta."har'abada bazan taɓa girma ba. Zan ƙare rayuwata tare dake. Ina sonki Nabla" yajawota jikinshi ya rungume.

"Nabla kitafi duk inda kikeso kitafi,  amma kitina ba wanda zaisoki sama dani". Yayin da yake murmushi yana furta mata hakan, itakuma jitakeyi kaman ana dakamata mashi a zuciya, a jiyar zuciya tasauke tare da runtse idanunta, tana matuƙar tausayama, Mahmud irin son da yake mata tunbata san soba ,sai dai ita tarasa miyasa batajin sonshi ,duk da sunyi Aure.

Fitowa sukayi pallow hannunshi  rik'e da jakarta. Suka isko su mom wurin dinning
"Good morning mom  I'm leaving"  Have a safe trip,                                                   _thank You mom ;bye bye mom .

"Fita sukayi  yarakata hargurin mota,  inda driver , kejiranta,  tashiga tana ɗaga mishi hannu, shima yadaga mata  hannu, yajuya yakoma ciki yana mai jinkewarta.

"Tafiya yakeyi kaman ƙwai yafashe masa aciki, harya kawo tsakan babban pallown su ;dubansa yakai kan upstep, wani dattijo nagani yana saukowa da body guards biye dashi a baya,  sai naga mahmud yajuya koduban dittijon beyiba, ya nufi daining gurinsu mom , "morning mom" "Mahmud did nabla go to the exhibition?"mom ta tmbyshi
Amsa mata yayi da "Yes.


Dubana namayar ga dattijon,  dake tahowa gurin daining,  yana tafiyar k'asaita, yana isowa guard inshi yajamishi gujera yazauna.  kowa nagurin yana yimasa inakwna,  amma banda Mahmoud, da ko kallonsa beyiba.  Zama yayi ya'a zaƙafa ɗaya kan ɗaya yana kallon, newspaper  da ke hannunsa,   "ai kamata  yayi kutafi filin jirgin tare "yace da Mahmud batare da yaɗago ya kalleshiba.

Mahmud naga ya dubeshi, da wani irin kallo yayin dasu mom suma suka kalleshi, "Mom
Kifaɗama Mr.  Abdullah matatace bana buƙatar shawararsa" kallonshi mom tayi tace "my Son, kawai ya tambaye kane, kuma yazama dole ka amsa mishi?"
"No mom baya buƙatar nabashi amsa yanda yakamata? So don't expect me to be the perfect child"

"Anyway mom, nabla tatafi abuja nima zanje lagos" saikuma ya d'aga kai ya maida duba ga mahaifinshi, "our terminals are not the same". Yajuya yayi tafiyarshi.

"Saida kowa a dining din yayi shiru yayin da Mr Abdullah yayi wani murmushi wanda iyakacinshi fatar baki..




*COMMENT*
  *AND*       
* VOTE*

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Feb 22, 2021 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

ƁOYAYYEN SOWhere stories live. Discover now