ILLAR LESBIAN PAGE 1

703 11 0
                                    

🌹🍃🌹🍃🌹
🍃.•°''°•.¸.•°''°•.🍃
🌹                    🌹👈
*ILLAR  LESBIAN 🌹*
🍃'•.¸            ¸.•' 🍃
     🌹° •.¸¸.•° 🌹
           🍃  🍃 ,
  🍒🌹🍒🌹🍒🌹


          🇼​ɾίttεη
             BҰ:​
    SAKATARIYA
─────────────

*M͟a͟r͟u͟b͟u͟c͟i͟y͟a͟r͟:*
➪FYADE 2020
➪KOMAI NISAN JIFA
➪ABBANA NE
➪ILLAR LUWADI
➪UZMA
➪'YAN BARIKI
AND NOW
*ƳAR LESBIAN*

⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
*Dedιcaтed to*
⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
➪AISHA GALADIMA
⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
SFECIAL GIFT TO
YASMIN

BISMILLAHIRRAH MANIRRAHIM

*🇵​αɡε ➪☾1☽*


Tafiya take saɓar-saɓar duk ilahirin jikinta rawa yake duk hanyar da tabi sai maza sun  tsaya suna kallonta masu yi mata magana na yi masu tsokanar ta nayi mafi yawan su kirari suke mata har ta ƙarasa loƙon gidansu a bakin kofar gidan nasu ta ja ta tsaya ta re da faɗin
"Dan Allah matsa ka bani hanya Jafar wallahi nan da ka ganni a gajiye nake"
Jafar ya kalle ta sama da ƙasa ya ce
Haba hajiya ta dan Allah ki taimaka min da wani abu wallahi yau wayam nake ban samu na kora ba "
Cikin halin ƙosawa ta buɗe jakarta ta jawo koken leda ɗaya ta cilla mai ta ce
"Ni dai matsa na wuce na je na huta "
Cikin murna yake faɗin Allah yakai giwa Allah yaja da zamin hajiya ta ina godiya " ita ko Maryam ko juyowa ba ta yi ba ta wuce ta barshi nan yana kirari, tana shiga gidan ta faɗa ɗaki ta fara rage kayan jikinta daga ita sai pant da breziya ne suka rage a jikinta , ta faɗa kado ta jawo wayarta ta kunna kamar 10minute wayar ta kawo kai tsaye ta kunna Data ta hau wasapp nan da nan saƙo suka fara shigowa taja wani dogon tsaki a cikin Zuciyarta ta ce
"Wannan ƴar naci kome take so na yi mata yau jiya naje wallahi ni har ta fara isa ta " kai tsaye ta buɗe saƙon nata ta fara karantawa kamar haka
"Assalamu Alaykum tun safe nake kiran wayarki amma shiru Allah yasa kina lafiya? "
Ta yi mata reply da
"Wa'alaikissalam ina lafiya kefa? "
Ta sako mata ɗan mutum mutumi me alamar kuka 😩
"Ina zanyi lafiya yau sam ban saki a idona ba kuma babu ke a kusa dani"
Itama ta saka kuka😭ta ce
"Wallahi nima na yi missing ɗin ki kamar yadda ke ma kika yi"
Ta ce
"Ban yadda kin yi missing ɗina ba idan kuma da gaske kike to ki nuna min"
Ta ce to
"Me kike son na yi miki? "
Ta yi shiru jim kaɗan sai ga Video Call ya shigo har sai da kiran ya kusa katsewa kafin ta ɗaga ta ce
"So nake ki kwantar min da hankali na"
Maryam ta lumshe ido kafin ta buɗe ta yi ajiyar zuciya breziyar jikinta ta cire kafin ta kalli Husna ta ce

Idan naga ruwan Comment to kunsan sauran

Labarine akan ƴan lesbian Where stories live. Discover now