Hello Lovely!
Nan bada jimawa ba zan fara sabon littafina HAYATUL-ISLAM, fatan zai samu karɓuwa kamar sauran.
Labari ne da yake nuna rabo sai mai shi, domin rabo abu ne mai zafi wanda duk inda yake sai mai shi ya same shi.Sunanta Islam, sunan shi Hayatu.
Soyayyar da suke yiwa juna ya saka mutanen k'auyen su yi musu lakabi da HAYATUL-ISLAM.
Rigimammiya ce a k'auyen, yayin da ya kasance fitinan ne kowa ya san shi cikin k'auyen.Ku yi following nawa a ArewaBook @phartybb don fara samu da sauri.
#comingsoon
#newbook
#october
YOU ARE READING
HAYATUL-ISLAM
RomanceBayan ƙaddarar soyayya ta haɗa su da juna tafiyar ba ta yi nisa ba ƙaddarar rabo ta nemi raba su. Rabo abu ne mai zafi, wanda yake tarwatsa dukkan buri. Stay tuned!!! Coming soon!!!