Wata irin rayuwa Ummi da jai suke wanda duk wani sirrin daya to zaka samu dayan yasani raguwar su abun burgewa ne ga dukkan masoya.
Jai yana son Ummi so na hakika jai zai iya zama yayi wa ummi message da i love more 2000 message watarana kuma more dan 1000 shin akwai saurayin da zai iya wan nan aikin dan faran ta wa budurwar sa?
Wan nan kadan daga abunda jai zai iya yiwa ummi ne nicknames na soyayya kuwa baa magana har my mayya😂😂😂😂 jai and ummi a the mst funniest couple da zan sani a rayuwar nan in dai zasuyi aure.Har yanzu ban shiga labarin ba kawai ina baku wasu abu buwan ne kafin mu shiga main labarin yadda nan ne zakuji ran da suka fara ganin juna da yadda sukayi spending time tare duk labarin da yake true life yana buqatan lokaci da kuma abu buwan da zasu tabbatar muku da labarin gaskiya ne.
Hakan yasa nakeso na baku wasu part daga yadda suke.
Muje hoto na biyu.
Wan nan shine wani bangare daga chag din 1 year anniversary su kenan.Ina ga yanzu ansamu enough pictures da zai sa mu fara labarin haduwar su ta zahiri tunda wan nan duk online ne.
2020/12/23
Ummi tayi tafiya zuwa gombe on 16/12/20 jirgin bauchi tabi dan sai da ta kwana biyu a bauchi ta karasa gombe.
Kamar wasa 23/12/2020 tana zaune da guraren azahar jai ya qira ta a waya koda ta daga yace mata zaije gombe gurin friends dinsa cikin kishi abunda tafara cewa shine maza?
Shiko cikin zolaya yace harda mata ma, cikin bacin rai tace too Allah ya kiyaye ta kashe amma da alamu ranta baiso ba tayi wanka taqi sa kaya wai tana jin gandan sa kaya.
Ya dan yi nisa a mota sai ji kamar bai kyauta ba sai ya kuma kira yace mata wasa yake mata ba zuwa zaiyi ba tayi dariya san nan bacin rai ya kare.
Abu kamar wasa tana zaune guraren magrib sai kuma wayar ta tafara kara tana duba wa taga Mah cristoper😍😘 sai da tayi murmushi tana daga wa yace kwatanta min gidan ku.
Cikin farin ciki tace bari na bayar a kwatanta maka wa Anty maryam taba wa bayan an gama kwatance ya kuma kira yace wasa yakeyi ba zuwa zaiyi ba.
Har zata kuma fushi sai kuma ta fasa taci gaba da hirar ta da cousins dinta anyi sallar magrib kenan sai mah cristoper ya kuma kira abunka da masoya ko anyi fushi zaa kula juna.
Daga wa tayi cikin farin ciki yace gani a kofar gida cikin mamaki tace da gaske yace fito dai ki gani ta kashe wayar san nan tace wa kanwar ta Ummu help me check outside ko Jai na nan cikin mamaki Ummu ta shigo tace yace fa lalle sai ke kinje zai shigo gida.
Aiko da sauri ta dau gyale tafita cikin kunya da suka hada ido ta buya a bayan gate, amma cikin wani ikon allah kaya iri daya suka saka😘love is true ooo.
Zamu ci gaba gobe
YOU ARE READING
So Sanadin Labarina
RomantikSo sanadin labarina, labarine akan mutane biyu da suke soyayya amma babancin su ba lallle yabarsu su rayu tare ba and issa true life story. amma addua ta Allah ya basu ikon rayuwa tare.