*_ZAFAFA BIYAR 2023_*🔥🔥🔥
_*Sabuwar shekara sabon salo sabon taku,*_
_*Makaranta littafan hausa kuma masoya marubutan zafafa kuzo ga sabuwar tafiya zazzafa tazo karku bari ayi babuku *__*Zafafan alkaluman haziqan maruban zafafa biyar kowa yasan na daban ne,wannan karon ma sunzo da sababbin salo me kama zuciya.*_
_*ZAFAFAN MARUBUTAN SUNZO DA SABABBIN LITATTAFANSU NA 2023 Kamar haka,*_1 _*IDON NERA*_
Mamuhgee2 _*DAUDAR GORA*_ gora ka shata
Billyn Abdul3 _*RUMBUN QAYA*_
Hafsat Rano4 _*KI KULANI*_ mallakin zuciyata
Hafsat Miss Xoxo5 _*A RUBUCE TAKE*_ qaddarata
Safiya Huguma_DUKA GUDA BIYAR DIN ZAKA SAMESU A FARASHIN 1200_
Guda 5 1200
Guda 4 1000
Guda 3 800
Guda 2 600
Guda 1 400_*zaku saka kudin a wannan account din👇*_
_*0022419171 Access Bank Maryam sani*_
Saiku tura shedar ta👇
_*09033181070*_
Idan kuma katin Waya ne zaku tura katin MTN ta wannan layin👇
09166221261
_*AKWAI BONANZA GA WAINDA SUKA FARA PAYMENT 1k zasu biya zuwa qarfe 9 na Daren Wednesday 4th January *_
TEAM ZAFAFA BIYAR🔥🔥
MUNGODE🙏🙏❤️
YOU ARE READING
DAUƊAR GORA...!!
Non-FictionLabari mai cike da bahaguwar cakwakiya, ɗimuwa, ruɗani tare da bam mamaki. tsantsar mulki da ƙarfin ikon masu mulki. tsaftatacciyar soyayya mai cike da nagarta da dattako.