#1
TAKUN SAAƘA!!by Bilqeesa ibraheem
TAKUN SAƘA littafi ne da yazo muku da wani salo na musamman. tare da tsaftatacciyar salon soyayya tsakanin wasu tom and jarry😂. halinsu ya banbanta da juna. hakama buri...
#2
SARAN ƁOYEby Bilqeesa ibraheem
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo...
#3
SO DA ZUCIYA...❤️❤️PAID NOVELby NANA HAFSAT🧕🏼
Labarin DARUSSAN rayuwa Mai dauke da kaunar SO DA ZUCIYA 🥰❣️
Completed
#4
KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑CO...by NANA HAFSAT🧕🏼
LABARIN RUGUNTSUMI: SARKAKIYAR RAYUWA, MAKIRCI DA TSANTSAR HASSADA, SHIN NA FADA MUKU YANA DAUKE DA TSAFTATACCIYAR KAUNA MARAR GAURAYE? LABARI NE NA GIDAN SARAUTAR BARN...
Completed
#5
FARHATAL -QALB!! (FARIN CIKIN ZUCI...by NANA HAFSAT🧕🏼
LABARI NE DAYA KUNSHI RASSA DABAN DABAN NA KUNDIN RAYUWA. DOMIN TUN RAN GINI TUN RAN ZANE. !! GEFE DAYA SALON RUBUTUN YAZO DA WATA IRIYAR KAUNA MARAR ALGUS ... ZAYN OF T...
Completed
#6
MAKAUNIYAR ƘADDARA!!by Bilqeesa ibraheem
MAKAUNIYAR ƘADDARA Labari mai cike da cakwakiyar rayuwa. Ta wayi gari da ƙaddarar da batasan mafarinta ba, batasan tushenta ba. Gata da ƙarancin shekaru, gata da ƙaranci...
#7
BAKON MUNAFIKI!!👺🏡👪(BA NA MUTUM...by NANA HAFSAT🧕🏼
labarin ruguntsumi wanda MUNAFIKI daya ya dabaibaye komai na zumunta. Gefe daya labarin na cunkushe da tacacciyar kauna marar gauraye.. kada ku manta labarin BAKON MUNA...
Completed
#8
ƁACIN TAH...!by hauwaszaria@gmail.com
ƁACIN TAH...! labarin wani azalumin magidanci ne wanda kwata-kwata a rayuwarsa besan hakkin matarsa ba bare kuma 'ya'yansa,,,
#9
DAUƊAR GORA...!!by Bilqeesa ibraheem
Labari mai cike da bahaguwar cakwakiya, ɗimuwa, ruɗani tare da bam mamaki. tsantsar mulki da ƙarfin ikon masu mulki. tsaftatacciyar soyayya mai cike da nagarta da dattak...
#10
DALAAL💞💞 ( A new world/Destiny's...by NANA HAFSAT🧕🏼
Labarin sarqaqiyar rayuwa... Tausayi, Fad'akarwa Mai dauke da rantsattsiyar k'auna marar gauraye.. DALAAL//HAFEEZ/HABEEBULLAH❤️❤️ "Dalaal If I know what love is, it...
Completed